Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Mr. Frank Geng ya musanta zargin kashe ummulkhair Buhari

Published

on

Yayin zaman kotu a yau 27/10/2022 Mr Frank Geng ya musanta zargin da ake yi masa na kashe budurwarsa Ummulkhairi Buhari.

Bayan da aka gabatar da wanda zai fassara  masa tuhumar daga harshen Turanci zuwa Chananci Mai suna Geo Cumru sai dai mr Frank Geng ya musanta cewar shi ya kashe Ummita.

Sai dai kotu ta sanya ranakun 16, 17 da kuma 18 dan bawa lauyoyi damar gabatar da shaidunsu.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!