Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Mu yiwa Najeriya addu’a – Saƙon Aisha Buhari

Published

on

Uwargidan Shugaban ƙasa Hajiya Aisha Muhammadu Buhari ta yi kira ga ƴan Najeriya da su dage wajen yiwa ƙasa addu’a.

Aishan ta bayyana hakan ne a wani saƙo da ta wallafa a shafinta na Facebook

Ta kuma sanya addu’ar “Hasbunallahu Wani’imal Wakil, Ni’imal Maula Wa Ni’iman Nasir” wadda take nuna miƙa wuya ga Ubangiji tare da neman ɗaukinsa.

Ku kalli saƙon na Aisha Buhari a ƙasa.

Kawo lokacin da muke haɗa muku wannan rahoto mutane sama da dubu biyar ne suka nuna sha’awa kan saƙon nata cikin awa guda.

Yayinda sama da mutum dubu suka yi tofa albarkacin bakinsu, kamar yadda kuke gani.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!