Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Manyan Labarai

Mulkin dumukuradiyya ya baiwa al’umma damar fadin albarkacin baki – Masani

Published

on

Masanin kimiyyar siyasa nan da ke Jami’ar Bayero a nan Kano Farfesa Kamilu Sani Fagge ya bayyana mulkin dimukradiyya da cewa, wani tsari ne da zai bai wa al’umma da ake mulka damar fadin albarkacin bakin su tare da zabar wadanbda su ke da ra’ayi.

Farfesa Kamilu Fagge ya bayyana hakan ya yin zantawa da wakiliyarmu Maryam Ali Abdullahi a wani bangare na bikin ranar dimukradiyya da ake gudanarawa a yau Talata.

Ya ce, tasiirin dimukradiyya a nan Afrika bayyi tasirin da za a iya cewa an ci moriyarsa ba yadda ya kamata, idan akayi la’akari da kasashen da suka ci gaba.

Muna dauke da cikakken rahoton kan ranar dimukradiyya ta duniya a labaran mu na gaba tare da wakiliyarmu Maryma Ali Abdallahi.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!