Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Mun gano wani rumbu da aka boye gurbatacciyar taba sigari a nan Kano – CPC

Published

on

Wani labari da ke ishe mu yanzu ya ce hukumar kare hakkin masu sayen kaya ta Jihar Kano CPC ta bankado wani rumbun adana kaya da aka boye gurbatacciyar taba sigari, da kudinta ya zarce naira biliyan 4.

Wakilinmu Nasir Salisu Zango yarawaito cewa rumbun ajiyar kayan wanda ke Sharada a nan Kano mallakin wasu kwarori ne.

Sun dai boye tabar ne wadda wa’adinta ya kare tun a shekarar 2016.

Sai a biyo mu cikin shirye-shiryenmu naga ba don samun cikakken labarin.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!