Connect with us

Labarai

Mun samar da ofishin jami’an tsaro na musamman don gudanar da bikin Sallah cikin Tsari- KAZOMA

Published

on

Hukumar kule da gandun Daji ta jihar Kano KAZOMA ta ce, ta samar da Ofishin Jami’an tsaro na musamman domin sanya Idanu kan yadda za a gudanar da bukukuwan Sallah a gidan adana namun daji na Zoo a bana.

 

Shugaban hukumar Musayyib Kawu Ungogo, ne ya bayyana hakan a zantawar sa da Freedom Radio kan irin shirin da hukumar ta yi a bikin Sallar Bana.

 

Haka kuma, Musayyib Kawu Ungogo, ya kuma ce, hukumar ta haramta gudanar da duk wani nau’in girki a gidan Musamman a lokacin bikin na Sallah.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!