Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

ilimi

Muna kan bakan mu na ƙarin shekarun ritayar ma’aikata – Buhari

Published

on

Gwamnatin tarayya ta ce, tana kan tabbatar da ƙarin shekarun ritayar ma’aikata daga shekara 60 zuwa 65.

Mataimakin shugaban ƙasa Farfesa Yemi Osinbajo ya bayyana hakan a ranar Talata yayin da ya karbi bakuncin gwarzuwar shekarar 2022 Oluwabunmi Anani a fadar shugaban ƙasa.

Wannan dai na a matsayin wani ɓangare na bikin ranar Malami ta Duniya ta shekarar 2021.

Yemi Osinbajo ya ce akwai wani yunƙuri da gwamnati ta ke na ɗaukar malamai aikin gwamnati tun daga matakin na 7 zuwa na mataki na 8 nan ba da jimawa ba.

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!