Labarai
Mutane na ci gaba da yaba wa ‘yan sanda bisa gurfanar da Alasan Ado a Kotu
Masana da masu sharhi kan al’amuran shari’a na ci gaba da bayyana goyon bayan su kan matakin rundunar ‘yan sanda na kama shugaban masu rinjayi na majalisar wakilai Alhassan Ado Doguwa kan zargin kisa da ake yi masa ranar zabe.
Barista Audu Bulama Bukarti lauya ne kuma mai sharhi kan al’amuran yau da kullum, wanda daya ne daga cikin masu goyon bayan wannan mataki kamar yadda ya shaidawa Freedom Radio.
Barista Audu Bulama Bukarti kenan lauya kuma mai sharhi kan al’amuran yau da kullum.
Rahoton: Bashir Sharfadi
You must be logged in to post a comment Login