Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Mutane na ci gaba da yaba wa ‘yan sanda bisa gurfanar da Alasan Ado a Kotu

Published

on

Masana da masu sharhi kan al’amuran shari’a na ci gaba da bayyana goyon bayan su kan matakin rundunar ‘yan sanda na kama shugaban masu rinjayi na majalisar wakilai Alhassan Ado Doguwa kan zargin kisa da ake yi masa ranar zabe.

Barista Audu Bulama Bukarti lauya ne kuma mai sharhi kan al’amuran yau da kullum, wanda daya ne  daga cikin masu goyon bayan wannan mataki kamar yadda ya shaidawa Freedom Radio.

 

https://freedomradionig.com/wp-content/uploads/2023/03/LABARAN-RANA-BULAMA-DOGUWA-02-03-2023.mp3?_=1

 

 

Barista Audu Bulama Bukarti kenan lauya kuma mai sharhi kan al’amuran yau da kullum.

Rahoton: Bashir Sharfadi

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!