Labarai
Mutanen Kano sun bayyana farin ciki bisa mukamin da aka baiwa Singham

Gwamanan jihar Gombe Alhaji Muhammadu Inuwa Yahaya, ya nada tsohon kwamishinan ‘yan sandan jihar Kano Muhammad Wakili a matsayin mai bashi shawara na musamman kan harkokin tsaro.
Kan haka ne wasu daga cikin mazauna birnin jihar Kano suka bayyana ra’ayoyinsu dangane da nadin nasa.
A yi sauraro lafiya