Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Naira Biliyan Dari Biyar da Shugaba Tinubu raba tallafi ba za ta rage radadi ba- Majalisa

Published

on

Wasu daga cikin ‘yan Majalisar Dokokin Nijeriya, sun ce, Naira Biliyan Dari Biyar da Shugaban Kasa Bola Ahmed Tinubu, zai kashe wajen bayar da tallafi ga ‘yan kasar mutum Miliyan Goma Sha Biyu, ba za ta fitar da mutane daga cikin kuncin da suke ciki ba.

Injiniya Sani Bala Tsanyawa dan majalisa ne mai wakiltar kananan hukumomin Kunci da Tsanyawa, na daga cikin masu wannan ra’ayi.

Injiniya Sani Bala Tsanyawa, ya kara da cewa ko kusa ko alama wannan kudi ba zai saukaka wa al’umma wannan yanayi da ake ciki ba.

Gwamnatin tarayya ta dauki wannan aniya ne tun bayan da ta janye tallafin man fetur.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!