Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Nazari kan kalubalen da masu Lambu ke fuskanta a Kano

Published

on

Duba da yanayin sanyi da rashin ruwan sama,rijiyoyi na kafewa da rashin isashshen ruwa a gari,wasu daga cikin masu shuka kayan lambu suna amfani da gurbataccen ruwa wajen  ban ruwa a sakamakon rashin wadatar ruwa dama na sama.

Kamar yadda aka sani Kayan lambu na taka  muhimmiyar rawa a jikin dan Adam duba da Karin lafiya da  jini,  sakamakon haka ne ya kamata a tsaftace su tun  daga matakin shuka su har zuwa lokacin amfani da su.

Haka kuma wasu masu shuka kayan lambu suna amfani ne da gurbataccen ruwa wajen baiwa shukokinsu ruwa,inda yin hakan kuma yake  jawo matsala ga lafiyar al`umma kamar daukar cututtukan da ke iya barazana ga lafiyar dan adam

Akan haka ne wakiliyar mu Fatima Abdullahi Malle tayi duba akan  batun ga rahotan ta.

https://freedomradionig.com/wp-content/uploads/2020/01/FATIMA-ABDULLAHI-MALLE-RUWA-LAMBU-01-01-2020.mp3?_=1

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!