Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labaran Wasanni

NFF ta tsoma baki a kan rikicin zaben Anambra – Minista

Published

on

Ma’aikatar matasa da wasanni ta shawarci hukumar kwallon kafa ta kasa NFF da ta saka baki kan rikicin zaben kungiyar kwallon kafa ta jihar Anambra.

Ma’aikatar ta bayyana haka ne bayan gudanar da wani taro da ya samu halartar wadanda ke da hannu a zaben daga kowace jam’iyya da aka yi a birnin tarayya Abuja.

An dai gudanar da zaben shugabanci kungiyar ne a ranar 2 ga watan Augustan da ya gabata, yayin da ake tsaka da doka hana zirga-zirga sakamakon cutar Corona.

Bayan kammala zaben aka ayyana Senator Ifeanyi Ubah wanda dama shine shugaban kungiyar a matsayin wanda ya lashe zaben.

Rahotanni na cewa NFF ta nisanta kanta da zaben, ta na mai cewa tun kafin a gudanar da zaben kwamitin karta kwana kan cutar COVID-19 a jihar ya nemi da a dage zaben.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!