Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

NIA ta musanta mayar Ambasada Muhammad Dauda

Published

on

Hukumar leken asiri ta Nijeriya NIA, ta karyata wasu rahotanni da ke yawo a kafafen ƴada labarai cewar kotu ta mayar da Ambasada Muhammad Dauda matsayin shugaban hukumar.

 

A wata sanarwar da shugaban sashen harkokin Shari’a na hukumar A. Wakili, ya fitar ga manema labarai, ya ce labarin da ake ta yadawa sam ba shi da tushe ballantana makama.

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!