Connect with us

Labarai

Niger- Matasa sun yi zanga-zanga dangane da lalatattun tituna a Minna

Published

on

A safiyar yau ne wasu matasa suka gudanar da zanga-zanga akan titi Minna –Suleja a jihar Nija dangane da yanayin titinunasu suka shiga

Matasan sun kalubalence gwamnatain tarayya na nuna halin ko in kula dangane da yanyain titunan nasu.

Masu zanga-zangar dai sun yi kira ga shugaba Buhari ne da lokaci yayi da zai kawo musu agaji.

Rahotanni sun bayyana cewar, masu zanga-zangar sun bayyana cewar titin Minna-suleja titine da ya hade yankin arewa maso yammancin kasar nan.

 

Zanga-zangar dai ta tsayar da zirga-zirgar ababan hawa akan titin .

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Freedom Radio Dutse 99.5 FM Dala FM Kano 88.5

Now Streaming

Subscribe to Freedom Radio via Email

Enter your email address to subscribe to this site and receive notifications of new posts by email.

Join 338,762 other subscribers.

Copyright © 2019. Freedom Radio Group. All Rights Reserved.

error: Content is protected !!