Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

NNPP ta zargi APC da sakin fursunoni domin su tayar da rikici yayin zabe

Published

on

Bayan da Gwamnan Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya yi afuwa ga fursunoni goma sha biyu 12 da aka yanke wa hukuncin kisa, tare da sassauta wa wasu shida hukuncin kisa zuwa na daurin rai-da-rai.

Jam’iyyar adawa ta NNPP a jihar ta yi zargin cewa, an yi wa fursunonin afuwa ne domin su samu damar shiga cikin ‘yan dabar da za su haddasa rikici a zaben da za a gudanar ranar Asabar mai zuwa.

Jam’iyyar ta NNPP ta yi wannan zargi ne ta cikin wata budaddiyar wasika da ta aike wa shugaban kasa Muhammadu Buhari.

 

wannan matakin zargi na jam’iyyar adawa ta NNPP, na zuwa ne gabanin zaben na gwamna da ‘yan majalisar jiha da za a gudanar ranar Asabar 11 ga wannan watan da muke ciki na Maris.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!