Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labaran Wasanni

NPFL: Karuwar masu corona za ta iya dakatar da dawowa gasar

Published

on

Kamfanin shirya gasar league a Najeriya wato LMC ya ce akwai yiwuwar samun tsaiko wajen fara gasar cin kofin kwararru na kasa sakamakon cigaba da samun yaduwar cutar COVID-19 a kasar.

An dai dakatar gasar ne tun a watan Maris yayin da cutar ta barke a fadin duniya.

Shugaban daya daga cikin kungiyoyin wanda ya nemi a sakaya sunansa ya ce, “Masu shirya gasar na cigaba bibiyar lamarin amma sun dage gasar ne kawai duk da cewa za a iya cigaba da wasannin.”

Hukumar yaki da cutuka ta Najeriya NCDC ta tabbatar da samun karuwar wadanda suka kamu da cutar a ranar Laraba.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!