Labaran Wasanni
NPL: Kano Pillars ta yiwa ‘yan wasa 32 rijista
Gabannin fara kakar wasannin shekarar 2021/2022 ta gasar Firmiyar Najeriya.
Kungiyar kwallon kafa ta Kano Pillars ta a mince da yiwa ‘yan wasa 32 rijista domin buga mata wasa a a sabuwar kakar wasanni mai zuwa.
Mai magana da yahun kungiyar Rilwan Idris Malikawa garu, ne ya sanar da hakan a ranar Asabar bayan kammala zaman masu ruwa da tsaki na kungiyar
Ta cikin sanarwar Kungiyar ta a mince da daukar sabbin ‘yan wasa biyar daga karamar kungiyar wato Junior Pillars.
Da suka hada da
1. Sulaiman Idris Ibrahim.
2. Haruna Musa.
3. Abdullahi Salisu Ahmed.
4. Shamsuddeen Sale Abdullah.
5. Shehu Musa Muhammad.
Yayin da kuma ta a mince da daukar sabbin ‘yan wasa 13 da suke fafata wasa a kungiyoyi daban-daban a Najeriya.
‘Yan wasan sun hada da
1. Sa’idu Salisu- daga Akwa United.
2. Gabriel Jeremiah.
3. Ugochukwu Nwachukwu- daga Cyprus.
4. Isma’il Muhammad Nasir- Daga Nasarawa United.
5.Mark Daniel- Daga Warri Wolves.
7. Yusha’u Garba – Daga Katsina United.
8. Isah Muhammad Usman- Daga Rarara.
9. Taro Oluwasewun daga Smart City.
10. Usman Aminu Maidubji – Daga Plateau United.
11. Wisdom Ikechi- Daga Bayelsa United.
12. Muhsin Attahiru Daga Sokoto United.
13.( Emeka Onyema da Madaki Alkali Dauda daga Nasarawa United da kuma Enugu Rangers.
Sai kuma ‘yan wasan da kungiyar ta amince da ci gaba da zama dasu sun hada da
1. Idris Ibrahim-
2. Joshua Enaholo-
3. Abdullahi Ali-
4. Mustapha Jibrin-
5. Fahad Usman
6. Abdullahi Musa-
7. Munkaila Musa
8. Yusuf Bala Maigoro-
9. Godwin Egbon
10. Rabi’u Ali-
11. Ifeanyi Kelvin Eze –
12. Okon Aniemeke-
13. Bright Silas-
14. David Ebuka Odenigbo-
15. Musa Ahmad-
16. Ezekiel Tamara Ebifha.
17. Kokoette Udoh Ibiok –
18. Umar Hassan-
You must be logged in to post a comment Login