

Shugaban Majalisar Wakilan Najeriya Tajudeen Abbas, ya bayyana irin sauye-sauyen da Shugaba Bola Tinubu, ya samar domin ci gaban al’umma tun bayan lokacin da aka rantsar...
Majalisar dokokin jihar Kano ta amince wa Gwamnan Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, da ya gabatar mata da kasafin kuɗin shekarar 2026 da ke tafe. A...
Ƙungiyar Malaman jami’o’i ta ƙasa ASUU shiyyar Kano, ta sha alwashin tsunduma yajin aikin sai Baba ta gani nan da mako guda matuƙar gwamnatin tarayya ba...
Kotun International Crimes Tribunal, wadda ke gudanar da shari’un laifukan yaƙi a Bangladesh, ta yanke wa tsohuwar Firayim Minista, Sheikh Hasina, hukuncin kisa bisa zargin bada...
Yan bindiga sun kai hari a makarantar sakandaren ‘yan mata ta gwamnati GGCSS, Maga, a yankin Danko Wasagu na Jihar Kebbi, inda suka kashe mataimakin shugaban...
Jami’ai a Jamhuriyar Dimokaradiyyar Congo sun ce aƙalla masu hakar ma’adinai 32 ne suka mutu bayan da wata gada ta ruguje a wata mahaƙar ma’adinan cobalt...
Gwamnan Kaduna, Uba Sani, ya bayyana cewa, yankin Arewacin Nijeriya na da kwararru da hazikan Mutane da za su iya magance matsalolin rashin ci gaba da...
Gwamnatin tarayya ta jaddada umarninta ga rundunar soji kan ba za dakaru cikin dazuka tare da domin ci gaba da yin farautar yan ta’adda da suka...
Wasu rahotanni daga Najeriya sun ce sojan da ya yi cacar baka da ministan Abuja, Laftanar Ahmed Yerima ya tsallake rijiya da baya da yammacin ranar...
Shugaba Bola Ahmed Tinubu na shirin fitar da jerin sunayen jakadu da za su wakilci Nijeriya a manyan kasashe cikin makonni masu zuwa, a cewar majiyoyi daga...