

Gwamnatin Tarayya ta fara bitar sabbin dokokin haraji na tsawon makonni shida, domin gano gibin da ake samu wajen aiwatar da dokokin da kuma magance wasu...
Gwamnatin Jihar Kano ta ce za ta ci gaba da tallafawa makarantun sakandare na kimiyya da fasaha da kayan aiki da na agaji, domin bunƙasa harkokin...
Yan Majalisar wakilan Amurka sun kada kuri’ar neman kawo karshen yaƙin da ƙasar ke yi da Iran, ta hanyar amincewa da wani kudurin da zai takaita...
Hukumar Hisbah ta jihar Kano ta kama wani shahararren ɗan TikTok mai suna Ukasha Yahaya, wanda aka fi sani da UK International, mai shekaru 27. ...
Daliban da gwamnatin Kano ta tura kasar Indiya domin karatun digiri na biyu, sun bukaci daukin mahukunta, bayan karewar takardun izinin zamansu a kasar. Daya daga...
Kungiyar Kwadago ta Najeriya , NLC, ta bukaci gwamnatin tarayya da ta gaggauta bijiro da hanyoyin da za su samar wa da yan mutane sauki da...
Shugaban Jam’iyyar PDP na jihar Kano, Injiniya Bello Gambo Bichi, ya sanar da sauya ɗan takarar jam’iyyar na gwamnan Kano a zaben 2027. Hakan ya...
Gwamna Abba Kabir Yusuf, ya naɗa Barista Hafsat Ada’u Kutama a matsayin shugabar riƙo ta Hukumar karɓar Korafi da yaƙi da cin Hanci da rashawa ta...
Shugaban Hukumar karbar Korafi da yaki da Cin Hanci da Rashawa ta Jihar Kano, PCACC, Kwamared Sa’idu Yahaya, ya yi murabus daga mukaminsa. Kwamared Sa’idu...
Ma’aikatar Lafiya ta Jihar Zamfara ta ce mutane 44 sun mutu sakamakon barkewar cutar Diphtheria a wasu sassan jihar. Daraktan Kiwon Lafiyar Jama’a na ma’aikatar, Dakta...