

Rahotanni daga jihar Kebbi, sun tabbatar da cewar Tsohon shugaban jam’iyyar APC na Jihar , Alhaji Muhammadu Besse, ya rasu a hannun ’yan bindiga bayan sace...
Mutum biyu sun rasu yayin da wasu takwas suka jikkata sakamakon sabon rikicin da ya ɓarke tsakanin matasan ƙauyukan Inkil da Bujinji a Jihar Bauchi. ...
Mai Martaba Sarkin Kano, Khalifa Muhammadu Sanusi II, ya yi kira ga hakimai, dagatai da masu unguwanni da su ƙara himma wajen dasa bishiyoyi domin rage...
Al’ummar unguwar Dorayi Ƙarama da maƙwabtanta sun miƙa ƙorafi ga Hukumar Tace Fina-finai da Dab’i ta Jihar Kano, inda suka bayyana rashin amincewarsu da shirin samar...
Rundunar ’yan sandan Jihar Kaduna ta musanta rahotannin da ke cewa DPO na Marabar Jos, ASP Abdullahi S. Fakai, ya miƙa wata mata mai suna Ummulkairi...
Gwamnatin Jihar Kano ta rufe wasu makarantu masu zaman kansu guda biyu da ke horas da ma’aikatan lafiya a ƙaramar hukumar Nasarawa, bisa zargin karya ƙa’idojin...
Isra’ila da ƙungiyar Hezbollah sun amince da tsagaita wuta a Lebanon bayan wani harin da aka kai cikin dare wanda ya yi sanadiyar mutuwar mutane aƙalla...
Gwamnatin Jihar Kano ta dakatar da Manajan Cibiyar Samar da Ruwa ta Thomas Regional Water Scheme bayan gano yadda aka lalata tare da sace muhimman kayan...
Gwamnatin Jihar Kano ta sha alwashin gudanar da cikakken bincike domin gano hakikanin dalilin rasuwar dalibar makarantar St. Louis, Maimuna Salisu Yaro, wadda aka fi sani...
Hukumar Ilimin Bai Ɗaya ta Jihar Kano SUBEB ta ce, za ta rinka bibiyar ayyukan Malamai da makarantu dan ganin yadda ake gudanar da koyo da...