Gwamnan jihar Lagos Babajide Sanwo-Olu ya ce gwmnatin sa na aiki tare da mai rikon babban jojin jihar don kasa kotu na mussaman da za’a dinga...
Wasu da ake zargin ‘yan bindiga ne, sun kashe mutane talatin da biyar a jihar Zamfara. Rahotanni sun ce ‘yan bindigar sun kai harin ne a...
Kungiyar tarayyar Turai EU ta soki jami’an tsaro da Hukumar zabe ta Najeriya INEC game da rawar da suka taka yayin zaben gwamnan karo na biyu...
Wakilan Kungiyar tarayyar Turai da su ka sanya idanu kan yadda zaben Najeriya ya gudana sun ce basu da wata masaniya game da mallakar rumbun adana...
Gobara ta yi sanadiyar mutuwar wasu iyalan gida su uku a yankin Dorayi-Giza a cikin karamar hukumar Kumbotso da daren jiya Laraba. Wutar dai ta tashi...
Hukumar lafiya duniya WHO ta ce a wannan shekara za ta dauki gabaran yaki da cututtuka da ke alaka da tabin hankali da jama’a da dama...
Wani jirgin shalkwabta mallakin rundunar sojojin sama na kasar nan yayi hadari lokacin da ya ke kokarin sauka bayan dawowa daga samame da ya kai ga...
Gwamnatin tarayya ta ce akwai me yiwuwar za ta sassauta haramcin da ta yi na shigo da motoci ta kan iyakokin kasar nan da bana ruwa...
Kotun sauraron kararrakin zaben shugaban kasa ta ware ranar da zata saurari korafin da jam’iyyar PDP ta shigar gaban ta, na bukatar ta umarci hukumar zabe...
Yanzu haka dai ana gudanar da faretin girmamawa ga shugaban kasa Muhammadu Buhari tare da mataimakin sa Farfesa Yemi Osinbajo a dandalin Eagles square da ke...