Kungiyar malaman kwalejojin kimiyya da fasaha ta kasa ASUP reshen kwalejin kimiyya da fasaha ta jihar Kano, ta janye shirin fara yajin aikin mako guda da...
Kungiyar ma’aikatan kananan hukumomi ta Najeriya NULGE ta yi kira ga shugaban kasa Muhammadu Buhari da ya yi watsi da wasikar korafi da kungiyar gwamnoni ta...
Gwammatin tarayya ta yi Karin girma ga jami’an tsaro na Civil Defence, da jami’an hukumar kashe gobara, da ma’aiktan hukumar kula da gidajenn yari da kuma...
Rundunar yan sandan jihar Anambra ta tabbatar da mutuwar mutane biyu sakamakon fadowar wani gini a yammacin jiya laraba a garin Onitsha. Mai magana da yawun...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya yi sammacin gwamnan jihar Katsina Aminu Bello Masari, sakamakon ci gaba da kashe-kashen ‘yan bindiga da ke gudana a jihar. Da...
Da karfe 11 na safiyar wannan rana ta Laraba ne aka yi jama’izar mutane 18 da ‘yan bindiga suka halaka a karamar hukumar Batsari ta jihar...
Fitacciyar ‘yar jaridar nan da ke gidan rediyon Rahama a nan Kano, Hajiya Zainab Umar Ubale ta rasu a da safiyar yau Laraba 22 ga watan...
Gamayar Kungiyoyin kula da jiragen sama ta kasa sun tsunduma yajin aiki a yau, sakamakon shagulatin bangaro da ma’aikatar kula da jiragen sama ta yi kan...
The use of media to damage people reputation by politicians. Download Now
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta EFCC ta ce tana binciken gwamnan jihar Imo mai barin gado Rochas Okorocha da kuma wasu manya kusoshin...