Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC ta dage cigaba da tattara sakamakon zabe na ‘yan takarar gwamnan da ake biyo bayan tada hargitsi a...
Rundunar ‘yan sandan Najeriya nan ta ce, ta shirya tsaf domin bada tsaro a jihohin Kano da Katsina da kuma Jigawa a yayin zabukan gwamnoni da...
Kungiyar kare hakkin bil adama ta Amnesty International ta zargi hukumomin Najeriya da rashin kyautatawa dubban matan da suka tsere daga yankunan da rikicin Boko Haram...
Rundunar sojin kasar nan ta ce ta nada wasu daga cikin manyan hafsoshi wadanda za su rika kula da wasu sassan kasar nan daga shalkawatar tsaro...
Wata babbar kotun tarayya a Abuja ta aike da takardar sammaci ga shugaban kasa Muhammadu Buhari da kuma Atiku Abubakar bisa zarigin su da barnatar da...
Hukumar zabe ta kasa INEC ta musanta rade-radin cewa ba za ta yi amfani da na’urar tantance masu kada kuri’a ba watau Card Reader a yayin...
Jam’iyyar APC ta jihar Sokoto ta karya ta rade-radin da ake yadawa cewa tana shirye-shirye tsige mai alfarma sarkin musulmi Alhaji Sa’ad Abubakar III daga kan...
Ana zargin mutane 40 ne suka rasa rayukan su a wani sabon harin da ‘Yan binding suka kai a kauyuka 2 da ke jihar Zamfara. Awanni...
Masanin kimiyyar siyasar a jami’ar Bayero ta Kano Dr Saidu Ahmad Dukawa ya bayyana cewa akwai bukatar sake wayar da kan ma’aikatan wucin gadi na hukumar...
Gwamnatin Jihar Kano ta mussanta zargin da ake yadawa cewa tana shirin sauya wa ‘yan fansho na jihar nan tsarin karbar fansho zuwa kamfanoni masu zaman...