Hukumar jin dadin alhazan Kano tace ta samar da tsari da kuma tsaro ga maniyyatan jihar yayin da ya rage kwana biyu a fara gudanar da...
Ruwan sama mai ƙarfi wanda ke dauke da iska, sun lalata gidaje da dama a garin Makarfi na Jihar Kaduna, lamarin da ya jefa mazauna yankin...
Jami’ai a jihar Neja sun tabbatar da cewa, mutanen da ambaliyar ruwa ta kashe a garin Mokwa na jihar sun haura 200. Kana akwai wasu...
Gwamnan jihar Kano, Alhaji Abba Kabir Yusuf, ya nada mai Martaba Sarkin Karaye, Alhaji Dakta Muhammad Mahraz Karaye, a matsayin shugaban Kwamitin jagorantar mahajjatan Kano na...
Izuwa yanzu sama da mutane ɗari ne suka rasa rayukansu yayin da sama da dubu biyar suka rasa muhallan su a ambaliyar ruwan da ta auku...
Gwamnatin jihar Kano ta sha alwashin samar da ayyukan yi ga Matasa a fannin kirkire-kirkire da harkokin kimiyya da fasaha musamman ga mutanan dake da wata...
Rundunar Sojin kasar nan ƙarƙashin Operation Hadin Kai sun hallaka aƙalla ‘yan ta’adda 60 a wani gagarumin farmaki da suka kai wa Boko Haram a garin...
Kotun daukaka kara ta rushe hukuncin da kotun tarayya ta yi kan hana gudanarda zaben kananan hukumomin a jihar Kano Mai shari’a Oyewumi, JCA, ita ce...
Kotun tarayya da ke zamanta a Kano karkashin jagorancin mai shari’a Simon Amobeda, ta yanke wa Yar tiktok din nan Murja Ibrahim Kunya hukuncin daurin wata...
Mai alfarma Sarkin Musulmin Najeriya Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar III, ya ayyana yau Laraba, 28 ga watan Mayu da muke ciki a matsayin ranar daya ga...