

Gwamnatin jihar Kano ta ce ta fara bin sawun takardar da ke yawo a shafukan sada zumunta cewa wata kotu ta rufe Asusun Gwamnatin Kano. Komishinan...
Gwamnan jihar Kano Alhaji Abba Kabir Yusuf ya amince da daukaka matsayin mai magana da yawunsa Sanusi Bature Dawakin Tofa daga babban sakataren yada labarai zuwa...
Gwamna Abba Kabir Yusuf Ya Nada Shugaban Ma’aikata a matsayin wanda zai ci gaba da kulawa da ofishin sakataren Gwamnatin Kano Dakta Abdullahi Baffa Bichi Har...
A yau ne Gwamnan Jihar Kaduna Uba Sani ya karbi bakuncin tawagar mataimakin Shugaban kasar nan Santa Kashim Shattima. Tawagar ta kai wannan ziyarar nan...
BAMU YADDA DA, DOLE A HUKUNTA DUK WANDA AKA SAMU DA HANNU A KISAN MASU MAULUDI A KADUNA Muna kira da kakkausar murya ga gwamnatin tarayya...
Gwamna jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf ya yaba da irin kokarin kungiyoyi masu zaman kansu Action Aid Nigeria da Dispute Resolution and Initiative Group (DAG)...
Manoma da dama a nan jihar Kano na ci gaba da kokawa kan matsalar da suke fuskanta na rashin gurin aje kayan amfanin gonar su da...
Gwamnan jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf, ya ƙaddamar da bayar da kudin garatuti ga ma’aikatan gwamnati da suka kammala aiki su dubu biyar, inda gwamnan...
Gwamnatin jihar Kano ta tabbatar da gano wani waje da ake zargin ana sauya buhunhunan kayan tallafin rage raɗaɗin da Gwamnatin ke rabawa ga al’umma A...
Tawagar rundunar ‘yan sandan Jihar Kano ta kai ziyarar ta’aziyya ga iyaye da kuma ‘yan uwan marigayi Salisu Rabiu da akafi sani da Salisu Player dake...