Matatar Man Fetur ta Dangote, ta sake rage farashin kowace Litar mai da kimanin Naira 10, daga Naira 835 zuwa 825 kan kowace lita. Jaridar Punch...
Gwamnan jihar Kano Injiniya Abba Kabir Yusuf, ya umarci hukumar Ilimin bai daya ta jiha SUBEB da ta fara tantance malaimai da ke koyarwa a tsarin...
Wasu yan siyasa da ke tsagin Kwankwasiyya, sun maka ɗan siyasar nan na jam’iyyar adawa ta APC a Kano Garba kore Dawakin Kudu a gaban kotu...
Shugaban jam’iyyar APC na kasa Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya yi watsi da batun cewa zai iya sauya sheka zuwa jam’iyyar adawa ta PDP kafin zaben...
Kungiyar malaman jami’oi ta kasa ASUU ta za bi Farfesa Chris Piwuna babban likita a Asibitin koyarwa na Jami’ar Jos da ke jihar Filato a matsayin...
Hukumar da ke kula da samar da wutar lantarki ta Najeriya NERC, ta ce, ya zama wajibi kamfanonin rarraba wutar lantarki su biya diyya ga kwastomomin...
Gwamnatin jihar Jigawa ta ce, ta kashe sama da Naira miliyan dubu biyar wajen ginawa tare da sanya kayan aiki a Sabuwar makarantar Sakandire ta musamman...
Tsohon gwamnan jihar Jigawa, kuma jigo a jam’iyyar adawa ta PDP Alhaji Sule Lamido, ya bayyana cewa nan da zuwa watanni shida jam’iyyar APC za ta...
Gwamnan jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya saki mata fursunoni takwas daga gidan gyaran hali na Goron-Dutse, inda ya biya musu tara da kuma basussukan da...
Hukumar alhazai ta kasa ta ce ya zuwa safiyar yau asabar ta yi jigilar maniyyata 2,006 zuwa ƙasa mai tsarki. Hukumar ta bayyana hakane a shafinta...