

Tsohon gwamnan jihar Kaduna, Mallam Nasir El-Rufai, ya zargi ofishin mai bai wa shugaban kasa shawara kan harkokin tsaro, a ƙaƙashin jagorancin Mallam Nuhu Ribadu, da...
Fadar shugaban Najeriya ta yi kiran gudanar da cikakken bincike kan iƙirarin da tsohon gwamman jihar Kaduna Mallam Nasir El-Rufai ya yi game da suna kutse...
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf, ya bukaci gwamnatin tarayya da ta gaggauta samar da kayan aikin kashe gobara na zamani ciki har da tallafin jirgin...
Sojojin ƙasar nan sun kashe ’yan ta’adda da dama tare da kama mutane 24 da ake zargi da laifuka, sannan sun ceto mutane 39 da aka...
Mutane 14 da suka hada da mata da wani ƙaramin yaro sun rasu sakamakon haɗarin jirgin ruwa a yankin Gumbi da ke Karamar Hukumar Yawuri a...
Gwamnatin Jihar Neja ta bayar da umarnin rufe wurin haƙar ma’adanai na Zuzungi Kataeregi da ke Karamar Hukumar Katcha na wucin gadi bayan wani rikici da...
Majalisar wakilan a Najeriya za ta gudanar da zaman gaggawa a ranar Talata domin tattauna batun ranakun babban zaben shekarar 2027. A cikin wata sanarwa...
Shugaban Amurka Trump ya ce zai kauce wa Majalisar Dokoki tare da tilasta sabbin dokoki masu tsauri na tantance masu kaɗa ƙuri’a kafin zaɓen tsakiyar wa’adi...
Hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC ta bayyana cewa tana duba koken da aka gabatar kan haduwar ranakun zaben 2027 da watan Azumin Ramadan....
Rundunar ’yan sanda ta Jihar Adamawa ta kara tsaurara matakan tsaro gabanin ziyarar Shugaba Bola Ahmed Tinubu da ake sa ran zai kai jihar ranar Litinin...