Kasar Masar (Egypt) ta yi nasarar kaiwa wasan karshe a gasar cin kofin Afrika ta AFCON ta shekarar 2022 bayan doke masu masaukin baki kasar Cameroon....
Yau ne ake sa ran Malam Abduljabbar zai fara kare kansa bisa tuhumar da ake masa. Babbar kotun Shari’ar musulunci mai zamanta a ƙofar kudu ƙarƙashin...