

Babban bankin kasa CBN ya ce, sabbin takardun kudi na Naira da aka yi wa gyaran fuska tuni sun isa bankuna domin fara amfani da su....
Gwamnatin jihar Kano ta ce, da zarar dokar masu bukata ta musamman ta fara aiki za ta maganace matsalar cin zarafinsu. Haka kuma y ace dokar...
Gwamnatin jihar Kano ta janye dokar anye da ta sanya na hana Adaidaita sahu bin wasu titunan a Kano. Shugaban hukumar KAROTA Baffa Babba Danagundi ne...
Hukumar KAROTA ta ce, zata ci gaba da kamen masu yin goyo a babur mai ƙafa biyu a Kano. Shugaban hukumar Baffa Babba Ɗanagundi ne ya...
Tawagar kwallon ƙafa ta ƙasar Morocco a karon farko bayan shekaru 24, ta sami nasara a gasar cin kofin duniya ta shekarar 2022 da ake gudanarwa...
Kotun tafi da gidanka kan tsaftar muhalli ta yanke hukuncin tarar Naira miliyan 5 ga wani kamfanin sarrafa ƙarfe a Kano. Kazalika bayan tarar an rufe...