Masanin kimiyyar siyasar nan na Jami’ar Bayero a Kano Farfesa Kamilu Sani Fagge ya ce rashin manufa da aƙida ne ke sanya ƴan siyasa sauya sheƙa...
A daren jiya ne dai Gwamna Kano Abdullahi Umar Ganduje da Sanatan Kano ta Arewa Barau Jibrin suka kaiwa dan takarar mataimakin gwamna Murtala Sule Garo,...
An shiga ganawar sirri tsakanin tsohon Gwamna Kwankwaso da Sanata Malam Ibrahim Shekarau yanzu haka a gidansa da ke Munduɓawa. Kwankwaso ya ziyarci Shekarau tare da...