Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Labarai

Mutane 15 sun rasu a hanyar zuwa mauludi a sokoto.

Published

on

Sama da mutum 15 ne suka Mutu yayin hadarin wani kwale-kwale da ya Nutse a karamar hukumar Shagari dake jihar Sokoto.

Shugaban karamar hukumar ta Shagari Aliyu Dantani ne ya bayyana hakan yayin da yake ganawa da manema labarai, ya tabbatar da cewa mutum 15 daga ciki sun Mutu.

Kwale-kwalen dai yana dauke da mutum 25 dake kan hanyarsu ta zuwa bikin Mauludi kafin nutsewarsa.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!