Gwamnatin tarayya, ta ce, za ta myar da harkokin Biza zuwa kafar Internet watau e-Visa daga ranar 1 ga watan Mayu. Ministan harkokin cikin gida na...
Ministan gidaje da raya birane Alhaji Yusuf Abdullahi ATA, ya bayyana kaduwarsa bisa rasuwar marigayi Galadiman Kano, Alhaji Abbas Sunusi. Ministan ta cikin wata sanarwa da...
Wasu daurarru da ke zaman jiran shari’a a gidan gyaran hali na Kaduna, sun bukaci shugaba Tinubu da majalisun tarayya da su samar da dokar magance...
Yayin da cutar Sankarau ke ci gaba da yaduwa cikin gaggawa a wasu daga cikin hohin Arewacin kasar nan, rahotonni sun tabbatar da mutuwar yara 60...
Rundunar Yan sandan jihar Kano ta haramta yin hawan Sallah a duka fadin jihar domin samar da tsaro a fadin jihar sakamakon rahotanni da hukumar ta...
Shugabanci na gari da samar da ci gaban da ya kamata a karamar hukumar Doguwa ya sanya yayan Jam’iyyar APC daga sassanta daban daban ke ficewa...
Gwamnatin jihar Kano, ta bayar da kwangilar aikin magance matsalar zaizayar kasa a yankunan Gayawa da Bulbula a kan kudi Naira Miliyan dubu takwas da dari...
Mazauna gidajen ma’aikatan hukumar filin jirgin sama watau Aviation Quarters da ke nan Kano, sun bukaci gwamnatin tarayya da ta shiga tsakanin su da hukumar filin...
Hukumar yaki da cin hanci da rashawa ta EFCC, ta ce, ta shirye-shiryen gurfanar da Murja Ibrahim Kunya a gaban kotu bayan da ta sake cafke...
Majalisar dokokin jihar Kano ta tantance shugaban hukumar tsara birane na jihar Arc. Ibrahim Yakubu Adamu da za’a naɗa a matsayin kwamishina kuma mamba a majalisar...