

Hukumomi a Najeriya sun dakatar da dukkan ziyarar ibada zuwa ƙasar Isra’ila nan take, sakamakon matsalolin tsaro da ke tasowa daga rikicin da ke ƙara ta’azzara...
Kafar yaɗa labaran Iran sun ce an ɗage taron jana’izar Jagoran addinin ƙasar, Ayatollah Ali Khamenei, wanda aka shirya gudanarwa a daren yau Laraba a Tehran...
Gwamnatin tarayya ta haramta karɓar haraji kuɗi hannu tare da hana tsayar da motoci a hanya domin tilasta biyan haraji, a wani ɓangare na sabbin ƙa’idojin...
Ƙungiyar Hezbollah mai samun goyon bayan Iran ta bayyana cewa ta kai hari kan sansanonin sojin Isra’ila uku a matsayin martani ga barnar da harin Isra’ila...
Hukumar Kula da Ma’aikatan Shari’a ta Jihar Jigawa ta amince da yin ritayar dole ga alkalin Kotun Shari’a, Sadisu Muhammad Haruna, bisa samunsa da laifin nuna...
Wasu daga Cikin yan kasuwar sayar da wayoyin hannu ta Unguwa Uku wato GSM Market sun koka akan yanda suke zargin shugabancin kasuwar da yi musu...
Fadar Shugaban Kasa ta karyata rahotannin da ke yawo a kafafen sada zumunta da ke zargin cewa an kama wasu ma’aikatan girki a Fadar Aso Rock...
Hukumar kula da filayen jiragen sama ta Nijeriya FAAN, ta sanar da jama’a cewa ana fuskantar tangarda a zirga-zirgar jirage zuwa da kuma dawowa daga kasashen...
Iraniyawa sun fantsama kan tituna inda suke gudanar da zanga-zanga tare da yin alhini bayan Amurka da Isra’ila sun kashe Jagoran Addini na ƙasar Khamenei a...
Ministan Ayyuka, Dave Umahi, ya ce manyan ayyukan tituna da gwamnatin tarayya ke gabatarwa zai taimaki ci gaban tattalin arzikin Najeriya. Ya kuma ce an...