Connect with us

Labarai

Minista Ata ya mika sakon ta’aziyya bisa rasuwar Galadiman Abbas Sunusi

Published

on

Ministan gidaje da raya birane Alhaji Yusuf Abdullahi ATA, ya bayyana kaduwarsa bisa rasuwar marigayi Galadiman Kano, Alhaji Abbas Sunusi.

Ministan ta cikin wata sanarwa da mai taimaka wa ministan, na musamman kan harkokin yada labarai Adamu Aminu, ya fitar, ya mika sakon ta’aziyyarsa ga iyalan marigayin da masarautar Kano har ma da al’ummar jihar nan baki daya bisa babban rashin.

Haka  kuma, ta cikin sanarwar, Ministan, ya bayyana marigayi Alhaji Abbas Sunusi a matsayin mutumin da ya taka muhimmiyar rawa a tarihin jihar Kano musamman ma kasancewarsa mafi tsufa kuma guda cikin masu nada sarki.

 

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!