

Tuni dai wasu jiga-jigan yan siyasar Najeriya suka fara bayyana kudurin su na tsayawa takarar shugabancin kasar. Wannan ya nuna karara yadda suke yunkurin gadar kujerar...
Biyo bayan fara gasar wasanni ta masu buƙata ta musamman na ƙasa karo na farko , jihar Kano a Litinin 11 ga Afrilu, ta fara gasar...
Wani malami a tsangayar nazarin Harsuna a kwalejin Sa’adatu Rimi ya ɗora alhakin dakushewar al’adar tashe da shigowar baƙin al’adu. Malam Usman Adamu ya kuma ce,...