

Kungiyar kwallon kafa ta Real Madrid ta kai wasan karshe a kofin zakarun turai bayan doke Manchester City da ci 3 da 1 Filin wasa na...
An samu musayar yawu tsakanin masu gabatar da ƙara da Lauyan Muhuyi Magaji a zaman kotun na ranar Laraba ƙarƙashin jagorancin mai shari’a Aminu gabari ....
Mai girma Falakin Shinkafi Ambasada Yunusa Hamza na yiwa ɗaukacin al’umma murnar Barka da Sallah tare da fatan za a kammala bukukuwan lafiya. Falaki yayi addu’ar...
Gwamnatin jihar Kano ta yiwa wasu ɗaurarru 90 afuwa, tare da ragewa wasu da dama shekarun da za su yi a gidan gyaran hali da tarbiyya....
Gwamnatin Kano ta haramta liƙa hotuna da ɗaga tutucin siyasa a lokacin bukukuwan ƙaramar Sallah. Hakan na cikin saƙon sallah da Gwamna Dr. Abdullahi Umar Ganduje...
Kamfanin zuba hannun jari na ƙasar Bahrain , Investcorp na cigaba da tattaunawa da kamfanin ƙasar Amurka na Elliot , Mamallakan ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta AC...
Mai horar da ƙungiyar ƙwallon kwando ta Boston Celtics dake buga gasar ƙwallon kwandon Amurka ta NBA, ɗan asalin Najeriya Ime Udoka, ya zama gwarzon mai...