Kungiyar kwallon kafa ta Manchester City ta casa Manchester United a gasar Firimiya ta kasar Ingila da ci 4-1. Filin wasa na Etihad ne ya karbi...
Zakarun gasar Firimiya ta kasa har sau hudu a baya, Kano Pillars tayi nasarar doke Nassarawa United da ci biyu da nema a wasan gasar NFPL....
Ƙasar Saudi Arabiya ta amince da dakatar da duk wasu takunkuman da ta sanya domin yaƙi da cutar corona. A ranar Asabar ƙasar ta amince da...
Wata kotu a nan Kano ta sallami Jamila Muhammad Sani matar Abdulmalik Tanko wanda ake zargi da kashe ɗalibarsa Hanifah Abubakar. Kotun Majistare mai Lanba 12...
Wani kwararren likitan Kunne Hanci da Makogaro a asibitin Muhammad Abdullahi Wase a nan Kano ya ce, faruwar lalura a makogaro kan haifar da cuta ga...