Ma’aikatar muhalli ta jihar Kano za ta ɗauki mataki kan masu ɗibar ruwan kura a ƙarƙashin gadar Ƙofar Nasarawa. Kwamishinan muhalli Dakta Kabiru Ibrahim Getso ne...
Gwamnatin jihar Kano ta gargaɗi kwalejin fasaha ta jihar game da tsaftar makarantar.
Najeriya a yau, shirin haɗin gwiwa da jaridar Daily Trust domin sannin yadda al’amura ke gudana a Najeriya.
Ku kira wannan lambar domin sauraron mu kai tsaye.