A ranar 21 daya ga watan Satumbar kowacce shekara rana ce da majalisar ɗunkin duniya ta ware a matsayin ranar zaman lafiya. Ranar na mayar da...
Ƴan kasuwar Dawanau a nan Kano sun alaƙanta tashin farashin kayan masarufi da yadda masana’antu da manyan ƴan kasuwa ke saye kaya su ɓoye har sai...
Hukumar kwallon kafa ta karamar hukumar Gezawa wato Gezawa town football association za ta rufe musayar ‘yan wasa a ranar Alhamis 23 ga watan Satumbar da...
Rundunar ƴan sandan jihar Kano ta ce, ta yi haɗin gwiwa da kasuwannin sayar da wayoyin hannu domin su riƙa samun bayanan masu ƙwacen waya. Jami’in...