Gwamnatin jihar Kaduna ta umarci masu motocin haya da su tabbatar sun yiwa motocin su fenti kafin wa’adin da aka ba su. Kwamishinan tsaro da harkokin...
Kungiyar tagwaye ta jihar Kano ta ce za ta ci gaba da samar da hadin kai da taimakon juna tsakanin tagwayen dake fadin jihar Kano. Shugaban...
Binciken masana harkokin lafiya ya gano cewa ciwon zuciya ba iya baƙin ciki da ɓacin rai ne kaɗai ke haddasa shi ba. A cewar su ana...
Gwamnatin tarayya ta ayyana ranar Juma’a 1 ga watan Oktoba a matsayin ranar hutu ga ma’aikata. Hutun wani ɓangare ne na murnar cikar Najeriya shekaru 61...
Babbar kotun tarayya dake zamanta a Awka dake jihar Anambra ta bayyana sabon tsarin babban bankin kasa CBN na hana tafiya da kudade wato (Cashless Policy)...
Kungiyoyin bunkasa tattalin arzikin Najeriya wato NESG, sun zargi gwamnatin jihohi da dogaro da kudaden suke samu daga asusun gwamnatin tarayya. Shugaban gamayyar kungiyoyin Laoye Jaiyeola...
Majalisar dattijan ƙasar nan ta buƙaci shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya ayyana ƴan bindiga a ƙasar nan a matsayin ƴan ta’adda. Kazalika majalisar ta buƙaci shugaba...
Asibitin koyarwa na Aminu Kano ya musanta jita jitar da ake yadawa cewa Asibitin zai bada ayyuka masu yawa ga ‘yan kwangila daban-daban. Wannan na cikin...