Kungiyar marubuta Labaran wasanni ta kasa reshen jihar Kano SWAN, ta kafa kwamitin shirya gasar ‘Local Organising Committee-LOC ‘, kofin kwallon kafa na kafafen yada Labarai...
Gwamnan jihar Neja Abubakar Sani Bello, ya yi watsi da naɗin sabon Sarkin Kontagora. Wannan dai ya biyo bayan ƙarar da wasu ƴan takara 46 suka...