Freedom Radio Nigeria

Freedom Radio Nigeria

Bidiyo

Yadda zaman sulhu ya kaya kan rikicin da ya raba kan Jam’iyyar APC a Kano

Published

on

A jiya Talata 25 ga watan Janairun 2022 ne shugabancin jam’iyyar APC na ƙasa ya fara zaman sulhu kan rikicin da ya raba kan jam’iyyar a Kano.

Yayin zaman da aka fara an samu wakilci daga tsagin Gwamna Abdullahi Umar Ganduje da kuma ɓangaren Sanata Malam Ibrahim Shekarau.

Click to comment

You must be logged in to post a comment Login

Leave a ReplyCancel reply

Listen Live

Freedom Radio Kano 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/t8bhnmek8mzuv Freedom Radio Kaduna 92.9 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/5z9v4k7e9mzuv Freedom Radio Dutse 99.5 FM Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/wp75as7e9mzuv Dala FM Kano 88.5 Your browser does not support the audio element. https://stream.zeno.fm/9zdvuszaanzuv
error: Content is protected !!