

Mai fashin baƙi kan al’amuran yau da kullum Alhaji Amanallah Ahmad Muhammad ya ce, samar da jami’o’i masu zaman kansu zai rage fitar ɗalibai zuwa ƙasashen...
Ana raɗe-raɗin wani rikicin cikin gida na shirin ɓarkewa a jam’iyyar PDP Kwankwasiyya, tsakanin manyan jiga-jiganta biyu. Abba Kabir Yusuf da aka fi sani da Abba...
Hukumar kwallon kafa ta nahiyar turai UEFA ta fitar da jadawalin gasar cin kofin zakarun turai Champions League ta kakar wasannin shekarar 2021/2022. Jadawalin wanda ya...
Hukumar kwallon kafa kasa NFF ta nada Augustine Eguavoen a matsayin mai horas da ‘yan wasan kungiyar kwallon kafa ta kasa, Super Eagles na rikon kwarya....
Kotun tarayya mai lamba biyu da ke Kano ta umarci ƴan sanda su biya diyyar Naira Miliyan Goma ga dangin ɗaya daga cikin matasa biyu da...
Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari ya aike da wata babbar tawaga wadda ta ƙunshi shugabannin hukumar Leƙen asiri da tsaro ta ƙasa zuwa jihohin Sokoto da Katsina,...