

Jerin sunayen kungiyoyin da suka samu tikitin shiga gasar cin kofin zakarun Turai ta Europa bayan kammala wasannin rukuni da akai a ranar 09 ga watan...
Kungiyar da ke ranjin kare haƙƙin ɗan adam a Kano ta Human Right Network ta ce, babban ƙalubalen da take fuskanta shi ne janyewar waɗanda aka...
Wasu ƴan ta’adda sun hallaka Kwamishinan Kimiyya da Fasaha na jihar Katsina. Al’amarin ya faru ne a daren Larabar nan, inda maharan suka kutsa gidansa da...
Hukumar yaƙi da cin hanci da rashawa a Kano ta ce, haƙƙin kowa ne ya yaƙi matsalar cin hanci da rashawa a duk inda yake. Shugaban...
Gwamnatin jihar Katsina ta dawo da layukan sadarwa a ƙananan hukumomin da aka katse a kwanakin baya. Mai bai wa gwamnan jihar shawara ta musamman kan...
Kotu ta umarci jami’an gidan gyaran hali da su bar Malam Abduljabbar Nasiru Kabara ya sanya hannu domin fitar da kuɗi daga asusunsa na banki da...