

Gwamnan Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje ya ce, shalkwatar Jam’iyyar APC ta ƙasa ta amince da Abdullahi Abbas a matsayin halastaccen shugaban ta a Kano. Gwanduje...
Gwamnatin jihar Kwara ta ce itace za ta karbi bakuncin gasar wasanni ta kasa a shekara mai kamawa ta 2022. Gwamnan jihar AbdulRahman AbdulRazaq ne ya...
Rundunar yan sandan jihar Kano ta kama wasu mutum biyu da ta ke zargi da yiwa yan bindiga jigilar man fetur. Mai magana da yawun rundunar...
Wasannin da za’a buga yau Laraba 20 ga watan Oktobar 2021 a gasar cin kofin zakarun Turai ta Champions League. Barcelona da Dynamo Kyiv 5:45pm...
Hukumar kwallon kafa ta Duniya FIFA ta gayyaci masu horar da ‘yan wasan kwallon kafa na kasashe 211, don tattaunawa kan yadda za a sauya fasalin...