

Ƙasar Amurka ta bude iyakokin ta na sama da kasa ga baki ‘yan kasashen waje wadanda suka karbi allurar rigakafi, bayan rufe iyakokin da tayi na...
Gwamnatin tarayya ta ce halin rashin tsaro da kasar nan ke ciki ne ke ƙara ta’azzara farashin kayan masarufi. Ministan tsaron Manjo Bashir Salihi magashi mai...
A ƴan kwanakin nan dai an ga yanda ake fuskantar matsala ta karan cin man fetur a faɗin kasar nan, wanda ba’a san dalilin faruwar hakan...
Ƙungiyar malaman makarantu ta ƙasa NUT ta ce, sama da malamai ɗari takwas ne suka rasa rayukan su sanadiyyar ayyukan ta’addanci a sassan ƙasar nan. Shugaban...
Hukumar ƙwallon Volley ball ta Najeriya ta gayyaci ‘yan wasa daga rukunin matasa ‘yan kasa da shekaru 19 zuwa 20, sansanin daukar horo a Kaduna. Najeriya...