

Hukumar yaki da sha da fataucin miyagun kwayoyi ta kasa NDLEA ta ce, ta kama sama da mutane dubu 8 da 634 da suka yo safarar...
Sama da mutane dubu 600 ne, ke fuskantar barazanar fadawa cikin matsalar karancin abinci a jihar Tillaberi dake yammacin jamhuriyyar Nijar. Hukumar Majalisar Dinkin Duniya mai...
Kungiyar kwallon kafa ta Manchester United ta ce dan wasan bayan ta Raphael Varane, zai yi jiryar rauni na wasu makonni. Varane ya samu raunin ne...