A Alhamis ɗin nan ne shugaba Muhammadu Buhari zai gabatar da kasafin kuɗin shekara mai kamawa ta 2022 ga majalisun tarayya. Ministar kudi Hajiya Zainab Ahmed...
Hukumar kashe gobara a babban birnin tarayya Abuja ta tabbatar da ƙonewar mutum 1 sakamakon gobarar da ta tashi a ma’aikatar ilimi ta tarayya. Mai magana...
Ƴan bindigar da suka sace ɗalibar jami’ar Bayero mai suna Sakina Bello sun nemi kuɗin fansa na naira Miliyan ɗari kafin sakin ta, kamar yadda jaridar...
Kasar Sifaniya karkashin jagorancin Luis Enrique ta kawo karshen wasanni 37 da Kasar Italiya ta yi ba’a doke ta ba. Kasashen biyu dai sun fafata a...
Kungiyar kwallon kafa ta kasa Super Eagles zata fafata da kasar Afrika ta tsakiya a wasan neman tikitin shiga gasar cin kofin duniya na shekarar 2022...
Zaurin hadinkan Malamai da kungiyoyin musulinci na Kano ya yabawa majalisar dokokin jihar Kano dangane da dakatar da ci gaba da gine harabar masallacin waje dake...
Hukumar Lafiya ta Duniya WHO ta amince da fara amfani da nau’in allurar rigakafin zazzabin cizon sauro na Malaria, nau’in allurar da ke matsayin irinsa na...
Wata mata ta kwarawa kishiyar ta tafasasshen a jiki. Hafsah Isa mai shekaru 21 wadda kuma ita ce amarya a gidan ta kwarawa kishiyar ta Daharatu...