Ƙungiyar masu gabatar da shirye-shiryen al’umma a kafafen yaɗa labarai na Redio sun zaɓi Yusuf Ali Abdallaha a matsayin jami’in hulɗa da jama’a na ƙungiyar. Hakan...
Shugaban kasa Muhammadu Buhari zai gabatarwa majalisa dabtarin kasafin kuɗin shekarar 2022. A ranar Alhamis ne dai shugaba Buhari zai gabatar da kasafin a gaban majalisun...
Majalisar dokokin jihar Kano ta ba da umarnin dakatar da duk wasu gine-ginen shaguna da ake yi a jikin masallacin Juma’a na Abdullahi Bayero da ke...
Rundunar ‘yan sanda a jihar Zamfara ta ce ta kuɓutar da wani mutum da masu garkuwa da mutane suka sace a ƙauyen Sabon garin Rini. Mai...
Kungiyar malamai ta kasa rashen jihar Kano NUT ta bayyana cewa baban Ƙalubalen da suke fuskanta bai wuce na rashin kayan koyo da koyarwa. Kazalika ƙungiyar...
Ƙungiyar likitoci masu neman ƙwarewa ta ƙasa reshen jihar Kano ta ce gwamnatin tarayya ta fara biyan su kuɗaɗen da suke bin ta ba shi. Ƙungiyar...