

Tsarin banki a Afghanistan na neman durkushewa, kamar yadda wani shugaban ɗaya daga cikin manyan bankunan ƙasar ya bayyana. Shugaban bankin Musulunci na Afghanistan, Syed Moosa...
Wata babbar jami’ar sojin ruwan kasar nan Kwamado Jamila Abubakar ta yi zargin cewa akasarin haramtattun makaman da ake satar shigowa da su kasar nan na...
Rundunar sojin saman kasar nan ta ce ta kammala tsare-tsaren da suka kamata na sauya tsarin biyan fanshon ma’aikatanta zuwa na zamani. Shugaban hukumar fansho na...
Gwamnatin tarayya ta ce za ta rufe wani sashi na sakatariyar gwamnatin tarayya da ke Abuja tun daren ranar Alhamis mai zuwa. Wannan dai na zuwa...
Gwamnatin jihar Kano ta ce, za ta samar da hukumar kula sauyin yanayi a jihar. Kwamishinan muhalli, Dr. Kabiru Ibrahim Getso ne ya bayyana hakan yayin...
A yau Talata 28 ga watan Satumbar shekarar 2021, za a ci gaba da buga gasar cin kofin zakarun nahiyar Turai ta Champion League, ta shekarar...